‘Yan Sanda Sun Tabbatar Da Hukuncin Korar Jami’ansu Da Suka Tafi Da Wanda Ake Zargi Ya Ciro N1,190,000.00 A Banki A Kwara.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da hukuncin korar jami’anta a jihar Kwara. Kakakin rundunar, CSP Olumuyiwa Adejobi a lokacin...
