Hidimar Addini: Ɗan Takarar NNPP Ya Nemo Tallafin Miliyan 20 Don Gina Masallaci Da Gyara Fanfun Tuƙa-Tuƙa 100 A Bauchi
Daga Khalid Idris Doya Dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Bauchi a mazabar Toro/Jama'a karkashin lemar jam'iyyar NNPP, Ibrahim Garba Tilde...
