Jaridar BLUEPRINT Za Ta Karrama Gwamnan Zamfara Da Lambar Yabo Kan Gudanar Da Dukiyar Al’umma Da Gaskiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da karɓar lambar yabo da jaridar Blueprint ta ba shi ta shekarar 2025...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da karɓar lambar yabo da jaridar Blueprint ta ba shi ta shekarar 2025...
Gwamnatin jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin Malam Dikko Umar Raɗɗa ta ƙaddamar da aikin fara hanyoyi 20 masu tsawon kilo mita...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon takin zamani da sauran muhimman kayan noma domin tallafa wa...
Mataimakiyar Shugaban hukumar hana fasa kwabri ta ƙasa (customs) Mista NP Umoh ta kawo ziyarar aiki a jihar Katsina...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo...
Zamfara: Gwamna Dauda Ya Kaddamar da shirin Ciyarwa a Makarantu tare kudirin magance Matsalar Yara da Ba su Zuwa Makaranta...
Gwamnatin Zamfara Ta ƙaddamar Da Makarantar Larabci Ta Mata da aka yi wa gyara. Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Makarantar...
Sakon Ta'aziyya daga Lajnatul Hisbah Association of Nigeria Katsina State Command. Babban Kwamadan Hisbah Alkali Malan Bulyaminu Muhammad Balarabe a...
Gwpamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Yakubu Sani Haidara, a matsayin sabon Shugaban Ma'aikatan Gwamnatin Jihar, tare da...