Gwamnan Zamfara Ya Yaba Da Gudumawar Ɗan Majalisa Hon. Mai Palace A Bangaren Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jinjina wa ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Ahmadu Mai...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jinjina wa ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Ahmadu Mai...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya buɗe ƙofar ganawa da manyan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP a...
Kamfanin Shell Ya Yi Alƙawarin Zuba Jarin Dala Biliyan 20 A Najeriya Bayan Dala Biliyan 7 Da Aka Kashe –...
Mataimakiyar Shugaban hukumar hana fasa kwabri ta ƙasa (customs) Mista NP Umoh ta kawo ziyarar aiki a jihar Katsina...
Daga Hussaini Yero Funtua Jam'iyyar PDP reshen Jihar Zamfara ta yaba wa kotun tarayya da ke Abuja da...
DAGA MUKHTAR YAKUBU Fitaccen Jarumi a masana'antar Kannywood Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Maisana'a ya shiryi wani...
Daga Mukhtar Yakubu An rantsar da sabbin shugabannin kungiyar 'Yan fim ta KAFIGAN reshen Jihar Kano waɗanda...
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Abdullahi Fodio da ke Aliero a Jihar Kebbi ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda...
Gwamna Lawal Ya Bai Wa Ɗalibai 50 Na Jami'ar Crescent Takardun Kammala Karatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya...
DAGA MUKHTAR YAKUBU Sabuwar kungiyar masu shirya fim ta ƙasa 'Kannywood Film Industry Guilds Associations' (KAFIGAN) reshen Jihar Kano...