Duk Wasu Zarge-Zarge Da Ɓata Suna Da Ake Yi Mani, Saboda Alaƙata Ne Da Gwamnatin Masari- Mustapha Inuwa
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina kuma ɗaya daga cikin'yan takarar gwamnan jihar Katsina Dakta Mustapha Inuwa...
