Masari Ya Jagoranci Gwamnonin Arewa Maso Yamma Zuwa Ta’aziyyar Rasuwar Mutane 23 Da Aka Kashe A Sabon Birnin Jihar Sokoto
Tawagar Kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Yamma A Karƙashin Jagorancin Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari Da Gwamnan Jihar Kano Alhaji...
