September 17, 2026

kaddamar da Qungiyar Dangiwa Frontiers

0


Maigirma Rt.Hon. Abubakar Yahya Kusada Garkuwan Katsina yayi kira ga masu amfani da kafar Sadarwa ta zamani wato “Social Media” musamman matasa da su guji rubutun batancin ga al’umma da Shuwagabanni, domin dukkan abinda karubuta zaka karanta shi ranar gobe kiyama a gaban Allah SWT.


Inaga Amatsayinka na matashi Maison ganin gobenka tayi kyawu yakamata ka natsu kasan chewa wadannan abubawan da kake aikatawa inma don wani kakeyi ko dan biyan wata bukata taka ko neman suna tabbas zaka iya samu.amman ka tuna cewa akwai ranarda wannan burin da kachimmawa wlh bai iyawa fiddakai ga irin chin mutunchi ko batanchi da kayiwa wasu domin shi ubangiji baya yafe haqqin wani jikin wani.


Muyi tunani chewa duk abinda zaka samu wlh rubuche yake babu wanda ya isa yahanaka samunshi kuma abinda ake aduniyarnan koda kai ko babu Kai za,achigaba da yinsa.


Saboda haka nima Ina kara Kira ga ‘yan,uwana matasa maza/Mata da muji tsoron Allah muguji batanchi ko chiwa ‘yan,uwa mutunchi domin dukmai hankali da tunani yafison gobensa tafi yau dinsa kyawu.


Allah Kara tsaremu daga sharrin wannan social media yahanemu da chiwa wani mutunchi ko batanchi yakaremu daga dukkan sharri Ameen.

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *