Layin Man Fetur Ya Sake Dawowa A Abuja Kan Karin Farashin Man Fetur.
Layukan man fetur sun sake kunno kai a Abuja, babban birnin Najeriya, sakamakon karin farashin man fetur. Majiyar Popular News...
Layukan man fetur sun sake kunno kai a Abuja, babban birnin Najeriya, sakamakon karin farashin man fetur. Majiyar Popular News...
A yammacin ranar Talata ne ambaliyar ruwa tayi awon gaba da wani dan achaba wanda ba a san ko wanene...
Daga Hussaini Ibrahim Shugaban Kwalejin Kiwon Lafiya da kimiya ta Samkwang Samaila Hussaini ya bayyana cewa, sun samar da Kwalejin...
Daga Hussaini Ibrahim Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya taya musulmin duniya murnar Shiga sabuwar Shekara Musulunci hijirar Annabi Muhammad...
Wasu fusatattun matasa sun banka ma wani da ake zargin barawon NAPEP ne wuta a yankin Itam da ke karamar...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da hukuncin korar jami’anta a jihar Kwara. Kakakin rundunar, CSP Olumuyiwa Adejobi a lokacin...
Daga Hussaini Ibrahim Jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara ta kori dalibai bakwai tare da dakatar da...
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 5 ne suka mutu sannan sama da 10 aka kwantar a asibitin tunawa da Sir...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar Yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin Najeriya Ta’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohuwar...
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya nuna rashin jin dadinsa kan rashin wutar lantarki da kuma wani yanayi da...