September 18, 2026

Gwamnan Zamfara Ya Taya Musulmi Murnar Shiga Sabuwar Shekara Ta 1445

0

Daga Hussaini Ibrahim

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya taya musulmin duniya murnar Shiga sabuwar Shekara Musulunci hijirar Annabi Muhammad (saw) daga maka zuwa Madina shekaru dubu daya da dari hudo da arbain da biyar.

Babban mataimaki na musamman na yada labarai na gwamna Dauda Suleman Bala Idrisa ne ya bayyyana haka a takardar da ya sanya ma hannu ga manema labarai a Gusau.

Acewar, sa gwamna Dauda Lawal ya roki Allah da ya sanya albarka a cikin wannan shekara alhairin da ke cikin wannan shekara Allah ya bamu shi sharin da ke ciki Allah ya karemu da shi ya kuma bamu dawamaman zama lafiya da karuwar arziki.

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *