Matukiyar Jirgin Sama Da Wasu Mutane 11 Sun Mutu.
Wata mata mai tukin jirgin sama a Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama da ya faru...
Wata mata mai tukin jirgin sama a Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama da ya faru...
Rundunar sojin Najeriya ta kama wani sojanta da alburusai 1,000 da ya yi niyyar sayar wa ‘yan ta’adda a kan...
Daga El-Zaharadeen Umar Mai neman takarar kujerar gwamnan jihar Katsina ƙarƙashin jam'iyar APC Dakta Mustapha Inuwa ya bayyana dalilan da...
‘Yan sanda sun tabbatar da mutuwar sojoji shida, da dan sanda daya a Taraba. Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar...
Shugaban jam’iyyar APC Dennis Otiotio, ya ce a hukumance har yanzu tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan bai zama dan jam’iyyar...
Matamakin kakakin majalissar wakilan Najeriya ya umarci kwamitocin majalissar da abun ya shafa da su saka baki cikin batun yajin...
Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a ƙarƙashin jam'iyar APC Dakta Mustapha Inuwa ya bayyana cewa tunda yake a rayuwarsa sau...
Wani Limamin Katolika, Rev Fr. Joseph Aketeh Bako, ya mutu a hannun wadanda suka yi garkuwa da shi makonni takwas...
Daga El-Zaharadeen Umar Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a ƙarƙashin jam'iyar APC a zaɓen 2023 Umar Abdullahi Tata ya nanata...
Muhammad Buhari ya bayyana hakan ne a lokacin zaman majalissar zartaswa na yau Laraba. Kamar yadda jaridar LEADERSHIP ta bayyana,...