Yajin Aiki: Majalisar Dattawa Za Ta Shiga Tsakanin Gwamnatin Tarayya Da Kungiyar ASUU.
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya sanata Ahmad Lawan ya ce majalisar za ta shiga tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya sanata Ahmad Lawan ya ce majalisar za ta shiga tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i...
Daga El-Zaharadeen Umar Kwamitin Yaki Da Masu Shaye-Shayen miyagun kwayoyi da gyaran tarbiyyar tare da hana bangar siyasa ya yi...
Gwamnatin jihar Katsina ƙarƙashin shugabancin gwamna Aminu Bello Masari ta rabawa 'yan banga Kaki domin gudanar da aikin su cikin...
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Katsina kuma jigo a siyasar jihar wato Injiniya Nura Khalil, ya shirya tsaf domin neman...
Dubun dubatar magoya bayan Hon. Sani Aliyu Ɗanlami sun yi dirar farin ɗango zuwa shalkwatar Jami'yyar APC ta ƙaramar hukumar...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya don wakiltar ƙananan hukumomin Bade da Jakusko a jihar...
Idan Allah ya kai mu wannan Litinin ne za a dawo makaranta a zango karatu 3 a faɗin ƙananan hukumomin...
Daga Babangida Ƙayawa Gwamnan jihar Rivers Barista Wike kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar PDP ya ziyarci jihar Katsina...
SHAWARA, NASIHA TARE DA JANHANKALI GA MASU ZABEN FIDDA GWANI A JAM'IYYUN SIYASA, WATO (DELEGATE) Daga shafin Muh'd Auwal Abba...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Tsohon hadimin shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya (SA Protocol) kuma dan takarar kujerar malajisar wakilai a Ƙananan...