Malamai 9,204 ne suka rubuta jarabawar kwarewa ta majalissar malamai ta Najeriya.
Mukaddashiyar daraktan sashen bada takardar shidar kwarewa da lasisi Dr. Jacinta Ogboso ce ta bayyana hakan a Abuja a lokacin...
Mukaddashiyar daraktan sashen bada takardar shidar kwarewa da lasisi Dr. Jacinta Ogboso ce ta bayyana hakan a Abuja a lokacin...
Hukumar kula da hasashen yanayi ta Najeriya ta yi kira ga yan kasa da su daukar ma daminar bana matakan...
An dage dawowa da zirga zirgar jiragen kasa akan hanyar Abuja Kaduna a wannan Litinin din kamar yadda gwamnatin tarayya...
Mataimakin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Dutsinma ya bayyana kafa kungiyar hadin kai ta Katsinawa da Daurawa a matsayin abunda...
Tawagar gasar mahawara ta jihar Katsina ta doke ta kwalejin gwamnatin tarayya da ke Daura. An bada rohotan cewa, tawagar...
Daga MUKHTAR YAKUBU. A daidai lokacin da a ke ganin harkar fim ta sauya sabon Salo a duniya ta fannin...
Daga Auwal Isah Gwamnan jihar Katsina ya ce matakin samun shugabanci na gari shi ne adalci. Aminu Bello Masariya fadin...
Kwamitin karbar korafe korafen da uwar jam'iyyar APC ta kasa ta turo jihar Katsina ya ce ba wani korafi da...
Daga Auwal Isah Sakataren ilimin karamar hukumar Mani ya shawarci yara yan makaranta a yankin da su maida ma karatunsu...
Wani dan kishin kasa mai suna Adamu Mai Waya Gidan Kerau ya yaba ma gwamnatin jihar Katsina bisa gyaran hanyar...