jam’iyyar PDP Ta Shirya Tsaf Domin Tafiya Tare Da Matasan Najeriya
Tunda aka hangi karatowar kakar siyasar Najeriya, Babbar Jam'iyyar pdp ta kasa take tuntubar Jama'a domin ganin ko jin inda...
Tunda aka hangi karatowar kakar siyasar Najeriya, Babbar Jam'iyyar pdp ta kasa take tuntubar Jama'a domin ganin ko jin inda...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina. Batun takarar Mustapha Muhammad Inuwa bai zama bako ba, domin kuwa duk wanda ya kwana ya...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi mi'ara-koma-baya a game da shugabancin jam'iyar APC na riƙo. Gwamna Nasir El-Rufai ne dai...
Kwamishinan kasafin kuɗi da tsare-tsaran tattalin arziki na jihar Katsina, Alhaji Faruq Lawal Jobe ya tabbatar da batun da ke...
A yanzu maganar da ake yi babu wani matashi da tauraronsa ke haskawa kamar Abdullahi Aliyu (General) wanda ya ke...
Rikicin jam'iya mai mulki ta APC ya ƙara ta'azzara bayan da Sakataren riƙo na jam'iyar na ƙasa, Sanata John James...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Daraktan yaɗa labarai na ofishin Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Alhaji Abdullahi Aliyu Yar'adua ya bayyana wasu...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Sanata Abu Ibrahim daya ne daga cikin aminai kuma shakike na Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a...
Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta Ta Ƙasa da ke Katsina Alhaji Jibril Ibrahim Zarewa, ya bayyana cewar rumfunan zabe...
Sharhin Jaridun Katsina City News Wani mai suna Ibrahim Lawal Dankaba, ya shigar da wata kara a Babbar Kotun Tarayya...