Karamar Hukumar Batagarawa Ta Kafa Kwamitin Tara Kudaden Shiga.
Karamar hukumar Batagarawa ta kafa wani babban kwamiti akan tara kudin shiga a yankin. Shugaban karamar hukumar Bala Garba Tsanni...
Karamar hukumar Batagarawa ta kafa wani babban kwamiti akan tara kudin shiga a yankin. Shugaban karamar hukumar Bala Garba Tsanni...
Kimanin al'ummar Sharada dake cikin jihar Kano 200 ne aka kwantar da su asibiti a wannan Juma'ar data gabata bayan...
Wani dan sanda ya harbi wakilin jaridar The Nation mai suna Toba Adedeji a Olaiya dake Osogbo, babban birnin jihar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa, Sikiru Akande, ya yi Allah-wadai da rikicin da ya barke tsakanin ‘yan sanda da sojoji...
Daga Babangida Sunusi, Kano A cigaba da wayarma da mata kai kan mahimmanci kula da kawunansu bisa yadda zasu iya...
Wata akawun mai shekara 47, mai suna Afolake Abiola ta kashe kanta ta hanyar shan maganin kashe kwari. Lamarin ya...
Yan achaba sun cinna ma wasu gidaje wuta dake unguwar Lokogoma a Abuja domin daukar fansa kan mutuwar wasu ‘yan...
Daga Auwal Isah An bukaci al'umma jihar Katsina su fahimta, tare da goya ma ayyukan hukumar KASROTA baya. Shugaban kwamitin...
A ya yin da ya rage ƙasa da kwana guda a gudanar da zaben fidda gwani na jam'iyyar APC mai...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wasu buhunan hodar ibilis guda 24 da aka...