Mai Kwarmata Bayanan Sirri: Yadda Emefiele Ya Sa Aka Tsare Ni Sama Da Kwanaki 100 Saboda Na Bayyana Zambar Masayar Kuɗaɗen Waje.
Dokta George Uboh, shugaban kungiyar George Uboh Whistleblowers Network (GUWN), ya bayyana yadda aka kama shi tare da tsare shi...
