Rev Fr. Joseph Bako, Ya Mutu Wurin Masu Garkuwa.
Wani Limamin Katolika, Rev Fr. Joseph Aketeh Bako, ya mutu a hannun wadanda suka yi garkuwa da shi makonni takwas...
Wani Limamin Katolika, Rev Fr. Joseph Aketeh Bako, ya mutu a hannun wadanda suka yi garkuwa da shi makonni takwas...
Daga El-Zaharadeen Umar Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a ƙarƙashin jam'iyar APC a zaɓen 2023 Umar Abdullahi Tata ya nanata...
Muhammad Buhari ya bayyana hakan ne a lokacin zaman majalissar zartaswa na yau Laraba. Kamar yadda jaridar LEADERSHIP ta bayyana,...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya sanata Ahmad Lawan ya ce majalisar za ta shiga tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i...
Daga El-Zaharadeen Umar Kwamitin Yaki Da Masu Shaye-Shayen miyagun kwayoyi da gyaran tarbiyyar tare da hana bangar siyasa ya yi...
Gwamnatin jihar Katsina ƙarƙashin shugabancin gwamna Aminu Bello Masari ta rabawa 'yan banga Kaki domin gudanar da aikin su cikin...
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Katsina kuma jigo a siyasar jihar wato Injiniya Nura Khalil, ya shirya tsaf domin neman...
Dubun dubatar magoya bayan Hon. Sani Aliyu Ɗanlami sun yi dirar farin ɗango zuwa shalkwatar Jami'yyar APC ta ƙaramar hukumar...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya don wakiltar ƙananan hukumomin Bade da Jakusko a jihar...
Idan Allah ya kai mu wannan Litinin ne za a dawo makaranta a zango karatu 3 a faɗin ƙananan hukumomin...