Kamfanin DM Kurfi Da KEDCO Sun Kulla Yarjejeniyar Kasuwanci A Katsina
Kamfanin DM Kurfi mallakin Alhaji Danlami Muhammad kurfi sun amshi manya hanyoyin bada wutar lantarki guda biyu daga hannun hukumar...
Kamfanin DM Kurfi mallakin Alhaji Danlami Muhammad kurfi sun amshi manya hanyoyin bada wutar lantarki guda biyu daga hannun hukumar...
Daga Mauzu Umar Hardawa Allah ka ceci muhallin arewa da arzikin gandun daji da kiwo da rayukan masu dabbobi da...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina Tun da sanyi safiyar yau juma'a aka wayi gari a Katsina da manyan layukan man a...
An gurfanar da wata mata yar shekaru 27 masu Mutiat Ajoke a gaban kotun majestire dake Ota a jihar Ogun...
An bayyana muhimmancin dake akwai wajen samar da ƙungiyoyin tsofaffin ɗalibai domin samun cigaba ga makarantu, da sada zumunci da...
Barayi da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun kaii hari a wani kauye maii suna 'yar Malamai da ke...
Alh. Dahiru Bara'u Mangal, Jigo a Nigeria kuma babban dan kasuwa kuma rikakken dan siyasa a jihar Katsina. Nayi mamaki...
Daga El-Zaharadeen Umar, Katsina. Bisa dukkanin alamu jam'iyyar APC da kuma jam'iyyar PDP a jihar Katsina sun fuskanci samar da...
An kawo krashen zaben fidda gwani a Karamar Hukumar Jibiya Jahar Katsina, cikin 'Yan Takarar kujerar har mutum ukku suka...
Daga Bello Salmanu Sayaya A gaskiya ya kamata Gwamnatin jihar Katsina ta duba yiwuwar janye dokar nan ta hana sayarwa...