September 17, 2026

Yadda Bikin Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Saratu Giɗaɗo Da Kuma Neman Tallafi Ya Zo da Sabon Salo

0

Tsohuwar jaruma Kannywood da aka jima ana damawa da ita, Saratu Giɗaɗo Daso, ta nemi masoyan ta da su tura mata kuɗi don taya ta bikin zagayowar ranar haihuwar ta.

A wani sako da ta wallafa a shafin ta a jiya talata 17-01-2023 ne ta sanar da hakan tare da yin murnar ranar da ta ƙara a cikin kwanaki da shekarun ta. In da ta kara da cewar

“Amma ni ba na yin taron mutane wai dan murnar cikar shekara, amma ga Bank Details dina nan ana iya tura min kudi dan taya ni murna, don haka ga Lambar asusun ajiya ta na Banki nan ga duk wanda zai tura mini”.
Jama’a dai da dama sun yi mata fatan alheri tare da rokon Allah ya kara shekaru masu albarka.

Ga me son tura mata shine wannan
SARATU GIDADO ZENITH BANK
1003795458

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *