Sarkin Moriki Ya Rasu
Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun
Allah yayiwa Mai martaba Sarkin Moriki dake Jihar zamfara Alh. Samaila Muhammad Ari II (Sarkin Burmin Maroki ) rasuwa a Yau 31/1/2022
Muna adu’a Allah yamasa rahama da gafara ameen
Dandalin Masarautun Arewa
