September 18, 2026

FA’IDAR AUREN MACE MAI ‘KIBA

0

Bincike ne ya tabbatar da cewa auren mata lukutaye akwai alfanu mai yawa.

Binciken da Dr. Edgardo Morales na jami’ar Mexico ya gabatar ya tabbatar da cewa mata masu kiba sukan baiwa namiji farin ciki sau goma kafin siririyar mace kan iya bashi sau daya.

Ko meye ra’ayinku?

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *