2023: Buhari Ya Umarci Ministocinshi Masu San Tsayawa Takara Suyi Murabus.
Muhammad Buhari ya bayyana hakan ne a lokacin zaman majalissar zartaswa na yau Laraba. Kamar yadda jaridar LEADERSHIP ta bayyana,...
Muhammad Buhari ya bayyana hakan ne a lokacin zaman majalissar zartaswa na yau Laraba. Kamar yadda jaridar LEADERSHIP ta bayyana,...
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Katsina kuma jigo a siyasar jihar wato Injiniya Nura Khalil, ya shirya tsaf domin neman...
Dubun dubatar magoya bayan Hon. Sani Aliyu Ɗanlami sun yi dirar farin ɗango zuwa shalkwatar Jami'yyar APC ta ƙaramar hukumar...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya don wakiltar ƙananan hukumomin Bade da Jakusko a jihar...
Daga Babangida Ƙayawa Gwamnan jihar Rivers Barista Wike kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar PDP ya ziyarci jihar Katsina...
SHAWARA, NASIHA TARE DA JANHANKALI GA MASU ZABEN FIDDA GWANI A JAM'IYYUN SIYASA, WATO (DELEGATE) Daga shafin Muh'd Auwal Abba...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Tsohon hadimin shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya (SA Protocol) kuma dan takarar kujerar malajisar wakilai a Ƙananan...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Al'ummar kudancin jihar Yobe (Zone B) sun bayyana gamsuwarsu dangane da wakilcin Sanata mai wakiltar shiyyar...
Daga Muhammad Maitela, Yobe A wani taron da manya da matasa daga kananan hukumomi 6 a Arewacin Yobe suka gudanar...
Daga El-Zaharadeen Umar Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a ƙarƙashin jam'iyar APC kuma ma'taimakin gwamna Alhaji Mannir Yakubu ya bayyana...