‘Yan Bindiga Sun Sace wani Basarake A Katsina
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mai garin Ummadau a kan hanyar sa ta zuwa tabar tawagar kamfen ɗin...
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mai garin Ummadau a kan hanyar sa ta zuwa tabar tawagar kamfen ɗin...
A jiya ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari ofishin ‘yan sanda na unguwar Ihiala a karamar hukumar Ihiala ta...
Daga Hussaini Ibrahim,Gusau Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammed Matawalle kuma ɗan takarar gwamna a ƙarƙashin jam'iyyar APC a zaɓe mai...
Aiki aza harsashin ginin da aka kaddamar a yau Talata 27/12/2022 a harabar makarantar kimiya da Fasaha ta Hassan Usman...
Dikko Umar Raddah da ke zaman dan takarar gwamnan jihar Katsina a karkashin tutar jam'iyyar APC ya ce za su...
Daga Hussaini Ibrahim Shugaban Kwamitin Yada labarai na yakin neman zaben jam'iyyar APC da za'afa a gobe Talata, Hon Ibrahim...
A kokarin magance matsalolin makamashi da ke zama damuwa ga ayyukan samar da ruwa da fitulun tituna da dai sauransu...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Kaduna sun samu nasarar kama wani mai safarar makamai, tare da kwato bindigu kirar AK47...
Akalla mutane 10 suka riga mu gidan gaskiya, yayinda kimanin 40 suka jikkata sakamakon wata tankar mai da ta kama...
Daga Khalid Idris Doya Yayin da Kiristocin Jihar Gombe ke bin sahun takwarorinsu na duniya wajen gudanar da bukukuwan Kirsimeti...