Wasu ‘yan bindiga sun shiga wani asibiti a Yola babban birnin jihar Adamawa a yammacin ranar Litinin, inda suka yi awon gaba da mamallakin Asibitin.
Wanda lamarin ya shafa, Dokta Saidu Bala, shi ne tsohon Darakta na asibitin kwararru na Yola.Wata majiya tace ‘yan bindigar...
