September 16, 2026

PDP Na Shirin Yi Wa APC Ɗauka Ɗaya A Katsina

0

Dubun dubatar jama’a da suka taro a ƙaramar hukumar Ɓaure ta jihar Katsina domin komawa jami’yyar adawa ta PDP shaida ce ke nuna ina aka dosa.

Babu shakka jami’yyar APC na wasa da wuta, bata amfani da damar da take da ita wajan neman nasarar zaɓen 2023 duba da irin ƙalubalan da ɗan takarar gwamnan ke fuskanta.

Sanata Ahmad Babba Kaita da Sanata Yakubu Lado Danmarke da shugaban jam’iyyar PDP Hon. Salisu Yusuf majigiri sun yi wa garin Ɓaure dirar mikiya domin amsar mutane fiye da 50,000

Yanzu haka dai kakar siyasar canza sheƙa ke kadawa a jihar Katsina da ma ƙasa baki ɗaya daga sauran jami’yyun a mataki daban daban.

Shin ya kuke kallon wannan canza sheƙa da mutane ke yi?

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *