Anyi Rashin Baban Dan Jarida!
Innalillahi wa inna ilaihil raji’un.
An wayi gari da labarin rashin Babban hazikin Dan jarida BALA USMAN KURBA. Wanda aka fi Sani da (Bala BRC) Dan jarida yayi fama da jinya. Ya rasu cikin daren jiya a Babban Asibitin jihar Bauchi.
Za’ayi masa Jana’iza Karfe
9:00 A kofar Gidan sa dake Madina Quarters hanyar tirwun
Allah ya jikan sa da rahama yasa Aljannan fiddaucice Makomar sa.
