Majalisar Dokokin jihar Zamfara Ta Tsige Mataimakin Gwamna Barr. Mahadi Aliyu
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dokokin Jihar Zamfara a Najeriya ta tsige mataimakin Gwamnan Jihar, Mahdi Aliyu Gusau a yayin zaman majalisar na yau Laraba.
akwai karin bayani nan gaba.
