Ƙungiyar Dandi APC Youth Mobilization Forum ta Karrama Sarkin Arawan Kebbi
Daga: Comrade Musa Garba Augie
Ƙungiyar ta Karrama shi lokacin da ake gudanarda taron rufe yakin neman zaɓen kananan hukumomin jihar kebbi. Dandi APC Youths Mobilization, tace tun lokacin da Sarkin Arawan Kabi yabar majalisar tarayya ba’ataba jin sunan Dandi ko Arewa.
Dandi APC Youths Mobilization sunyi kira ga Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa yadawo ya wakilcesu a majalisar dattioa shekara ta 2023. Taron ya gudana a cikin garin Kamba, Sarkin Arawan Kabi yana yayi farin tareda bayyana jindadinsa akan wannan Karramawa da aka masa
Haka yaƙara tabbatar munada cewa Sarkin Arawan Kabi yayima al’umma hidima lokacin mulkinshi a majalisar tarayya. Al’ummar jihar kebbi suna buƙatan Addu’o’in ku kan Muhimman ayyukan da Gwamnan jihar kebbi yasaka gaba, don ganin ya tsaftace jihar kebbi daga bara gurbi masu kafar angulu
A karshe Sarkin Arawan Kabi yayi godiya tareda nuna farin ciki bisa ga Karramawa da aka masa. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa yayi addu’ar Allah yaƙara taimakon gwamnan jihar kebbi Sen, Atiku Bagudu akan aikin dayasa gaba.
