Sakon Godiya Da Ban Gaskiya Daga Cigarin Musawa, Alhaji Bala Abubakar
Alhaji Bala Abu Musawa (Cigarin Musawa) Ya Miƙa Saƙon Godiya Ga Wanda Suka Samu Damar Halartar Bikin Naɗin Sarautar Da Aka Yi Masa A Garin Musawa Ta Jihar Katsina
Mataimakin Shugaban Jami’yyar APC Na Jihar Katsina, Alhaji Bala Abu Musawa (Cigarin Musawa) Ga Waɗanda Suka Samu Damar Halartar Bikin Naɗin Sarautarsa Ta Cigarin Musawa Da Maigirma Hakimin Musawa, Alhaji Sagir Abdullahi Inde Ya Tabbatar Masa A Ranar Asabar.
Alhaji Bala Abu Musawa Ya Bayyana Jin Dadinsa Bisa Ga Waɗanda Suka Samu Halarta Da Suka Aiko Mana Da Saƙon Fatan Alheri Da Addu’o’in.
Da Fatan Kowa Ya Koma Gidansa Lafiya, Allah Ya Bar Zumunci!
