September 17, 2026

Allah Yayima Kakar Shugaban Kungiyar Muryar Kebbi Ta Arewa Rasuwa Comrade Musa Garba Augie

Hajiya Abu Mai Dussa Unguwar Tofa Bakori, Tarasu tanada shekaru 121 tabar ya’ya da jikoki

Anyi jana’izarta da misalin karfe 10am na safe kamar yadda addinin musulunci ya tanada wuri unguwar tofa Bakori jihar Katsina

Comrade Musa Garba Augie muna rokon Allah ya gafarta mata dukkanin kura-kurenta tare da dukkanin musulmai baki daya, alfarmah fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W

Allah ya sa aljanna Fiddausi ita ce makoma gareta. Allah ya Bamu hakurin jure wannan babban rashi.

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *