Masari Ya Naɗa Kabomo Baban Sakatare a Ma’aikatar Yaɗa labarai
Alhaji Sani Bala Kabomo Shugaban Gidan Radiyo jihar Katsina (State Radio) ya samu ƙarin girma inda yanzu aka bashi matsayin baban Sakatare a ma’aikatar yaɗa labarai ta jihar Katsina.
Sauran bayani yana tafe…
