Gwamnan jihar Katsina ya Kaddamar da rijoyi guda Dari Biyu Da ashirin (220) Tare da injinan Ban ruwa ga manoman Rani Na Shiyyar Funtua.
Daga Abubakar Shafi'i Alolo Mobile Media Crew A ranar Lahadi 26/12/2021, Gwamna jihar Katsina. Rt. Hon. Aminu Bello Masari CFR,...
