Asarar Dukiya A Gobarar Kasuwar Funtuwa Ankoka Da Shugabaninta Da Na Karamar Hukuma
Asarar Dukiya A Gobarar Kasuwar Funtuwa Ankoka Da Shugabninta Da Na Karamar Hukuma
Daga Hussaini Yero
Sakamakon Gobara da a Babbar Kasuwar Funtuwa da ke cikin Jihar Katsina,a daran Talalata da yayi asarar dukiyar milyoyin nairori, ankoka da Shuganin Kungiyar Kasuwar Funtuwa da na Karamar Hukumar.
Gorabar da ta lakumai sama da shaguna talatin dauke da cike da kayyakin dinbin milyoyin sanadiyar dawuwar wutallantarki ne sanadiyar Gobarar.
Ibrahim Maazu da Isah Mai Magi suna daya daga cikin wadanda gorabar ta kone ma shaguna kurmus, sun bayyana ma wakilin mu cewa, lallai sanadiyar dawuwar wutar lantarki ke ne ya haifar da Gobarar daga shagaon masu saida mai kuma yanzu haka bamu iya bayyana addadin asarar dukiyar milyoyin nairori da mukayi dan akwai Kayan Sa’idawa acikin shagunan da kuma tsabar kudi na ciniki da mukayi da ke cikin shagunan da suka kone.kuma cibiya saida Magungunan gargajiya rukununsu sun kone kurmus.
Wannan Gobara mundauke tane a matsayin jarabawa daga Allah kuma Muna fatan alumma zasu tayamu da addu’a da kuma samun tallafi daga gwamnati.
Duk iyaya kokarin da Moatar Kashe Gobara ta Jihr da ta Makarantar SBSR sukayi dan kawo daukin kashe Gobarar abun yaci turo sabo da babu hanyar shigar Mota a Kasuwar wannan ne yayi sanadiyar konewa shagunan da dama a Kasuwar.
Wakilin mu ya naimi jin ta bakin wasu daga cikin ‘yan Kasuwar Funtuwa sun bayyana cewa,cinkosan Kasuwar ne ya haifar da haka dan duk wata hanya mai Fadi , Shugabanin Kasuwar da Ma’aikatan Kananan Hukumomi sun bada su anyi runfuna agefen su hatta ma kan hanyar ruwa Basu bartaba ,sun raba wa mutane.
Akan haka ne Fatima Ibrahim da Mutaka Darma Da Attahiru Garba masu siyya a Kasuwar su kayi kira ga gwamna Dikki Rada da ya taimaka ya ziyarci Kasuwar dan kawu mata daukin gaggawa shigowar gwamnatin Jihr shine zai kawu tsaftace babbar Kasuwar Mai dinbin tarihin.kuma zai magance yawan asar dukiyoyi idan irin haka ta kasance dan bafata muke ba inji su”.
Wakilin mu yaje offishin Kungiyar Shugabanin Kasuwar,Kuma ya iske Shugaban Kasuwar,Maikudi Maicita dan jinta bikin sa akan wannan korafin da ake masu yaki yarda yace komai sai ficewar sa dayiyi daga ofishin tsawon lokaci bai dawuba.
Shima Shugaban Karamar Hukumar Funtuwa,Malam Lawal Sani wakilin mu ya je Ofishinsa da Hedikwatar Karamar Hukumar bayanan.
