September 17, 2026

Yadda Hon Sabiu Maitan Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Karamar Hukumar Jibiya

0

An kawo krashen zaben fidda gwani a Karamar Hukumar Jibiya Jahar Katsina, cikin ‘Yan Takarar kujerar har mutum ukku suka fafata tsakaninsu a Jam’iyyar APC.

An gudanar da zaben a Garin katsina saboda matsalar tsaro da ake fama da ita a wannan Karamar Hukumar ta Jibiya, an gudanar da zaben lami lafiya.

Daga cikin wadanda suka halarci zaben akwai Alh Sada Soli Dan Majalisa mai wakiltar Jibiya da kaita, ‘Yan Takara, Shugaban Jam’iyyar APC na Karamar Hukumar Jibiya Alh Sirajo Ado da sauran masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar a Karamar Hukumar Jibiya.

Escos Jami’an tsaro da sauran Al’umma, ga tsarin yadda kowa ya samu kuri’arsa nan daga kasa, amma Alh Sabiu Maitan ya yi nasara da kuri’oe masu yawan gaske, saboda sun lillika na sauran da sama da ashirin

Alh Ibrahim Sabiu (Usthas) 16

Alh Bashir Sabiu Maitan 305

Alh Nasiru Almustapha (Danye) 6
Kuri’ar da ta lalace guda 1

Madogara Radio/TV

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *