Yadda Gwamnoni Suka Goyi Bayan Cire Tallafin Man Fetur
Gwamnonin jam’iyyar APC a Nijeriya sun goyi bayan cire tallafin man fetur da sabon shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya sanar a jawabinsa na kama rantsuwar aiki.
Haka kuma gwamnonin sun yi kira ga ‘yan Nijeriya da su goyi bayan bayan wannan mataki da gwamnati ta ɗauka akan batun cire tallafin man fetur
Ya kuke kallon wannan mataki
Majiya: Arise TV
