September 18, 2026

Mahaifin P.A Din SUBEB Ciyaman Ya Rasu

0

Allah ya yi ma Malam Abashe rasuwa, mahaifi ne ga Usman OC P.A na Chairman SUBEB katsina da Malam Abbas Halliru.

Za a yi Janaidarshi yau Asabar 12/2/2022 da Karfe 10 na safe a Kofar Bai, Katsina.

Muna rokon Allah ya jikansa da rahama ya bada hakurin jure wannan rashi. Amiy

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *