Gwamna Dauda Ya Biya Kuɗaɗen Giratuti Kimanin Naira Biliyan 4.3 Ga Waɗanda Suka Ajiye Aiki.
Gwamnatin jihar Zamfara Ta Biya Kuɗaɗen Giratuti Kimanin Naira Biliyan 4.3 Ga Waɗanda Suka Ajiye Aiki. Gwamnan jihar Zamfara Dauda...
Gwamnatin jihar Zamfara Ta Biya Kuɗaɗen Giratuti Kimanin Naira Biliyan 4.3 Ga Waɗanda Suka Ajiye Aiki. Gwamnan jihar Zamfara Dauda...
Kungiyar Manoma Ta AFAN Zata Jagoranci Gangami Akan Dashen Itatuwa A jihar Katsina. Inji Gwajo-gwajo Shugaban kungiyar Manoma ta AFAN...
Tsakanin Marigayi Ummaru Yar'adua Da Halinsa Wanne Aka fi So Daga Yakubu Lawal Katsina Tunawa da tsohon shugaban ƙasa Marigayi...
Majalisar Makaman Katsina hakimin Bakori ta ce za a ba shirin bunƙasa gandun daji fifiko ta hanyar dasa itatuwa domin...
Ƙwararru akan kula da muhalli da gandun daji sun ja kunnen mutane da su guji sare itatuwa. Sun yi...
Ku yi Amfani Da Irin Shuka Mai Kyau a wannan damina Da Tafe : Kiran Kungiyar AFAN Ga manoma Kungiyar...
Taron masu ruwa da tsakin wanda ya gudana a ɗakin taron shugaban ƙasa da ke gidan gwamantin jihar Katsina, ya...
Gwamnatin Jihar Zamfara Zata Kafa Hukumar Tattalin Arziki. Gwamna Dauda Lawal A ƙoƙarin sa na inganta rayuwar al'umma, Gwamnan Jihar...
Gwamnatin Jihar Zamfara zata Haɗa Kai da Cibiyar Nazarin Tsaro Ta Ƙasa Domin Magance Matsalar 'Yan Bindiga A wani yunƙuri...
Ranar Ma'aikata: Zamu Inganta Rayuwar Ma'aikatan Jihar Zamfara. Cewar Gwamna Dauda Lawal Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sake jaddada...