Zaɓen 2023: Matasan Arewacin Yobe Suna Goyon Bayan Hon. Bashir Machina
Daga Muhammad Maitela, Yobe Gamayyar kungiyar matasan Arewacin Yobe, 'Yobe North Youths Alliance' ta bayyana cikakken goyon bayan ta ga...
Daga Muhammad Maitela, Yobe Gamayyar kungiyar matasan Arewacin Yobe, 'Yobe North Youths Alliance' ta bayyana cikakken goyon bayan ta ga...
A ya yin da ya rage ƙasa da kwana guda a gudanar da zaben fidda gwani na jam'iyyar APC mai...
Daga Alƙalamin Yakubu Lawal Tpl. USMAN NADADA Wanda ya kasance kwararren mai tsara birane(town planner) a ilmance, ɗan siyasa ne...
Daga Hussaini Ibrahim, Gusau A yanzu haka jam'iyyar APC da ta nemi ta watse a jihar Zamfara, sakamakon jan daga...
Daga Babangida Sunusi, Kano Dangane da kamo bakin zaren tsaro da samar da ingantaccen sauyi a jihar Kano ƙarƙashin jagorancin...
Jam’iyyar APC mai mulki ta sake sauya jadawalinta da jadawalin gudanar da zabukan fidda gwaninta na gwamnoni, ‘yan majalisun Jihohi,...
A ranar Litinin din nan ne wakilan jam’iyyar PDP a jihar Gombe suka cika da mamaki, yayin da sunan dan...
Tsohon Ministan Sufuri kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC Chibuike Rotimi Amaechi, ya yi alkawarin yaki da rashin...
Sarkin Katsina Mai martaba Abdulmumini Usman ya shaida wa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo cewa lallai suna tare da shi...
Daga Khalid Idris Doya Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin jihar Bauchi, Honorable Ɗanlami Ahmed Kawule ya sha ƙasa a zaɓen fitar...