An shirya taron horaswa na kwana guda domin ƙarfafa ƙwarewar masu taimaka wa gwamnatin Jihar Katsina
Taron dai na da nufin samar da wani ilmi a harkar yaɗa labarai da hulɗa da kafafen sada zumunta...
Taron dai na da nufin samar da wani ilmi a harkar yaɗa labarai da hulɗa da kafafen sada zumunta...
Shugaban shirin bunƙasa rayuwar al'umma wato CDP Ferfesa Kamaluddeen Kabir ya jagoranci raban takin zamani na wannan shekarar a...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa nasara da ɗorewar kowace gwamnati na da alaƙa kai tsaye da...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gana da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis a Fadar Shugaban...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ci karo da wasu 'yan gudun hijira masu zanga-zanga a yankin Ƙaramar Hukumar...
Jiga-jigan jam’iyyar APC a Jihar Zamfara sun bayyana cikakken goyon bayansu ga sake zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu...
Babban Hafsan Tsaron Nijeriya, Janar Olufemi Oluyede, ya yaba da irin gagarumin goyon bayan da Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da wani shiri na musamman na kwanaki 120 domin magance manyan matsalolin...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhini da jimami kan mummunan harin da ’yan bindiga suka kai...
Hukumar kula da kafafen Watsa Labarai ta Nijeriya (BON), ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, da lambar yabo ta...