September 18, 2026

Kotu ta tabbatar da cancantar Atiku, alkali ya kira mai kara “mai shiga tsakani”

0

Wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a Abuja, a ranar Litinin, ta yi watsi da karar dake neman kalubalantar cancantar tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar na yin takarar kujerar shugaban kasa.

Da yake yanke hukuncin, Mai shari’a Inyang Ekwo, ya yi watsi da karar bisa dalilin cewa wanda ya shigar da karar ba shi da hurumin yin hakan.

Mai shari’a Ekwo ya bayyana wanda ya shigar da karar a matsayin “mai yawan aiki kuma mai shiga tsakani.” MD

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *