September 18, 2026

Hon. Hamisu Gambo Ya Cika Shekaru 30 A Matsayin Ɗan-Lawan Katsina

0

Hon. Hamisu Gambo ya cika shekara 30 a matsayin Ɗan-Lawan Katsina a wannan shekara ta 2022, Marigayi Dr. Muhammad Kabir Usman ya ba shi laƙabin a shekarar 1992 wanda ke cika shekara 30 kenan.

Hoto na farko Hon. Hamidu Gambo ne a wannan lokacin a wajan wani taro na jam’iyyar PDP a Katsina

Hoto na biyu ya kasance gabanin rawani yayin da hoton na biyu ya kasance a lokacin bikin taken “Ɗan-Lawan Katsina” sannan, hoto na uku yana dauke da marigayi Mal. Umaru Musa Yar’adua (Tsohon Shugaban Tarayyar Najeriya), Sani Abubakar Lugga (Tsohon Wazirin Katsina) da Hon. Hamisu Gambo (Dan-Lawan Katsina) a unguwar Dan-Lawan dake cikin garin Katsina, duk a wajen bikin (Walima) na bikin.

Nan ba da jimawa ba za a sanar da ranar bukin cika shekaru 30 ga jama’a.

Allah ya karawa rayuwa albarka ranka ya dade.

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *