DR MUSTAPHA MUHD INUWA YA WAKILCI MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA RT HON AMINU BELLO MASARI TARON NORTH WEST WHISTLEBLOWER POLICY
Dr Mustapha Muhd Inuwa Sakataren gwamnatin Jahar Katsina ya wakilci gwamnatin Jahar Katsina da maigirma gwamnan jahar Katsina Rt, Hon Aminu Bello Masari Akan taron North West Whistleblower Policy in Nigeria.
Shirin da yabama yan Nigeria damar yin kwarmato Akan duk Wata zamba da almunda Hana dasuka gani a cikin kasar nan a yan tawagarshi akwai Abdullahi Aliyu Yar’adua Director Press na Ofishin Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina.
Taron anyi a jahar Kano Yau Talata.
Photo credit Mobile Media crew.
