September 18, 2026

An Sake Yin Kira Ga Matasan Karamar Hukumar Danmusa Su Guji Tada Zaune Tsaye.

0

Jamilu Mamman Danmusa ne ya yi kiran a lokacin da yake zantawa da ƴan jarida.

Hakanan kuma, ya yi kira ga matasan yankin su guji shiga cikin bangar siyasa.

Yanzu haka dai Jamilu Mamman Danmusa ya je yin aikin Umara domin roƙa ma kananan hukumomin jihar Katsina dama ƙasa baki ɗaya zaman lafiya.

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *