Sabuwar Gwamnatin mulkin soja a Ƙasar Nijar ta naɗa Gwamnonin jihohin Ƙasar.
Ga sunayen su.
1 Janaral IBRA BOULAMA Gwamnan jahar Agadez
2.Janaral IRO OUMAROU Gwamnan jahar Dosso
3.Janaral IBRAHIM BAGADOMA Gwamnan jahar Diffa
3.Janaral ABDOU ASSOUMANA Gwamnan jahar Niamey
4.Manjo OUMAROU TAWAYE Gwamnan jahar Tahoua
5.Janaral na yan Sanda ISSOUFOU MAHAMANE Gwamnan jahar Maradi
6.Kanal MARINA BOUKA Gwamnan jahar Tillaberi
7.Kanal LABO ISSOUFOU Gwamnan jahar Zinder
