September 17, 2026

jam’iyyar PDP Ta Shirya Tsaf Domin Tafiya Tare Da Matasan Najeriya

0

Tunda aka hangi karatowar kakar siyasar Najeriya, Babbar Jam’iyyar pdp ta kasa take tuntubar Jama’a domin ganin ko jin inda aka samu kura kura a gyara su..

Tashin Farko Suka barma matasan mu damar su ta hanyar zabo matashin Dan siyasa mai jini a jika sabon jini Prince Muhammad Suleiman Kadade suka zabe shi shugaban matasan PDP na kasa baki daya

Samun prince Muhammad Suleiman Kadade yazo da kafar dama kuma yana kisnin matasa yana kaunar matasa yana son cigaban matasan Najeriya

Fadi tashin National Youth Leader da NWC bata tashi a banza ba, Yau baa komi a jam’iyyar PDP sai an jawo matasa a jiki an daa dasu fagen mulki da..

Yau ko wane matashi Najeriya yanada discounts na kudin forms kaso hamsiin 50.

Wannan babbar nasara tasamu sanadiyar samun sabon jini sabon ruwa mutumin kirki mutumin Arziki masanin halin da Matasa ke ciki…

Allah kara mana barka da wannan lokacin matasa..

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *