September 17, 2026

Me ya biyo Bayan Ganawar Shugaba Buhari da Dattawan Jihar Katsina?

0

Gwamna Aminu Bello Masari ya jagoranci tawagar wakilan Dattawan jihar Katsina domin ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari a kan al’amuran da suka shafi jihar, musamman tsaro da kuma Asibitin Koyarwa na Jami’ar Umar Musa Yar’adua dake Katsina.

A cikin wannan tawaga akwai Ministan Zirga-zirgar jiragen sama Sanata Hadi Sirika, Sanata Mamman Abubakar Danmusa, Sanata Abba Ali, da Alhaji Yusuf Nalado. Haka kuma a wannan zama akwai Shugaban Ma’aikata na Fadar Shugaban kasa Ambasada Ibrahim Gambari da Ministan Lafiya Dokta Osagie Ehanire.

Credit AbdulHadi Ahmad Bawa SSA Social Media
Photo fadar shugaban Kasa

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *