September 16, 2026

Masari Ya Jagoranci Gwamnonin Arewa Maso Yamma Zuwa Ta’aziyyar Rasuwar Mutane 23 Da Aka Kashe A Sabon Birnin Jihar Sokoto

0

Tawagar Kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Yamma A Karƙashin Jagorancin Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari Da Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abdullahi Umar Ganduje Tare Da Wasu Daga Cikin Membobin Majalisar Zartarwar Kano Da Katsina Da Kakakin Majalisun Kano Da Katsina.

Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal Ya Karɓe Su A Gidan Gwamnatin Jihar A Yau Laraba.

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *