September 18, 2026

Lalacewar Rumbun Wuta: Najeriya Ta Sake Faɗawa Cikin duhu

0

Rumbun tattara wutar lantarki na Najeriya ya sake lalacewa, ya jefa kasar baki daya cikin duhu

Wannan na zuwa ne kwanaki 38 bayan faduwar makamancin haka a ranar 12 ga watan Yuni, na wannan shekara da muke ciki.

Haka, kuma kwanaki 20 kacal bayan da Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta ƙaddamar da wani ɓangare na tasha wutar lantarki ta Najeriya inda ta ba da tabbacin samar da wutar lantarki 5,000MW da akalla 4,000MW.

Lalacewar shine na biyar a wannan shekarar ta 2023 da ta faru da misalin karfe 12 na rana.

Ya zuwa yanzu, hukumomi a ma’aikatar TCN, dai ba sui bayyana dalilin lalacewar ba.

Majiyarmu: Rahama TV

About The Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *