Kwamitin Kula Ka Daunin Kudaden Gwamnatin Tarayya Ya Raba Naira Miliyan Dubu 680 Ga Matakan Gwamnatin Najeriya 3.
Kudaden da aka raba na cikin kudin harajin da aka samu a watan Mayu.
Bayanin hakan na kunshe na a cikin wata sanarwar bayan taron kwamitin da ya gudana a Abuja.
