HASKE YA BAYYANA A JIHAR KEBBI (“SARKIN ARAWAN KABI”) KHADIMUL ALKHAIRI
Biyayyarka, Gaskiyarka Da Rikon Amanarka Su Suka Kawoka Haka, Sarkin Arawan Kabi
Tawagar Shugabannin Kananan Hukumomin Shida-6 Na Shiyyar Kebbi Ta Arewa Sunkawo Ziyarar Godiya Ga Jagoran Siyasar Jihar Kebbi Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa. Haka yaƙara tabbatar munada cewa yayima al’umma hidima iya tsawon rayuwarsa.
Sarkin Arawan Kabi Yayi kiraga al’ummar jihar kebbi dasu dukufa wajen taimakama mai girma gwamnan jihar kebbi da Addu’o’in samun nasara acikin lamuransa ganin yadda yake hidimtama al’umma babu dare ba rana
Al’ummar jihar kebbi suna buƙatar addu’o’in ku kan muhimman ayyukan da gwamnan jihar kebbi yasaka gaba, don ganin ya tsaftace jihar kebbi
A karshe Sarkin Arawan Kabi yayi godiya tareda nuna farin ciki bisa wannan jajircewar haziki kuma fasihin gwamna kan al’ummar dayake wakilta. Allah yaƙara taimakonsa akan dukkannin lamuransa dayasa gaba.
Sahannun mataimaki na musamma kuma mai bada shawara akan harkar yada labarai, Comrade Musa Garba Augie.
