Duk Ministan da ya ƙi amsa gaiyatar mu sai ya bar gwamnatin Tinubu – Akpabio
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya shaidawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa ministocin da suka ki girmama gayyatar majalisar...
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya shaidawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa ministocin da suka ki girmama gayyatar majalisar...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa ƙoƙarin Gwamna Siminalayi Fubara kan ayyukan raya ƙasa daban-daban a Jihar Ribas....
Shugaban hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki (SiDA) na jihar Katsina Dakta Bala Nuhu Kankia ya bayyana cewa...
Kungiyar cigaban garin Funtua mai suna Funtua Development Association sun yaba da ƙoƙarin gwamna Malam Dikko Umar Raɗɗa akan bada...
sohon ɗan wasan Super Eagles, Tijjani Babangida, ya bayyana damuwarsa kan yadda ya rasa iyalinsa a wani hatsarin mota da...
Gwamnatin Shugaba Tinubu ta aiwatar da sabon tsari da ya fara farfaɗo da darajar Naira. A karshen watan Nuwamba da...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon kuɗaɗe don tallafawa masu ƙaramin ƙarfi a jihar. Rabon kuɗaɗen wani...
Rundunar 'Yan Sanda ta yi nasarar damke wasu mutane huɗu da ake zargin suna kaiwa 'yan ta'adda kakin sojoji domin...
Burin Tinubu shi ne kowanne ɗan Nijeriya ya daina kwana da yunwa Ƙaramin Ministan Noma, Aliyu Abdullahi, ya baiyana cewa...
NNPC ya rage farashin man fetur a Kano da Jigawa Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake duba farashin...